INEC
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya yi tsokaci kan matsalolin da suka auku a lokacin zaben 2023.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta bankado wani shiri na hargitsa zaben cike gurbi da za a gudanar a watan Faburairu da sauran zabuka a kasar.
Jam'iyyun adawa da suka hada da PDP da NNPP sun caccaki shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje kan kalamansa cewa matsalar zabe ba INEC ba ne illa 'yan siyasa.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta lashe zabukan dukkan kananan hukumomi 27 da kansiloli 312 a jihar Borno a zaben da aka gudanar a jiya Asabar.
Kungiyar Gwamnonin APC a Najeriya, PGF ta bayyana cewa kullum a shirye ta ke don tunkarar zabuka a ko wane lokaci kuma ko wane irin zabe don samun nasara.
Kwamishinan hukumar zaɓe ta ƙasa mai zaman kanta na Kano, Abdu Zango, ya ve sun gama shirye-shiryen zaben cike gurbin yan majalisar dokokin Kano 3.
Wani farfesa a fannin kimiyyar siyasa a jami'ar Nasarawa, Jideofor Adibe, ya ce zaben 2023 kaɗai ya isa a ce shugaban hukumar INEC na ƙasa ya yi murabus.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta saka ranar 3 ga watan Faburairun 2024 don sake zabe saboda cike gurbin kujerun da suke babu kowa a fadin kasar.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta yi shawarar gudanar da zabukan cike gurbi a ranar Alhamis, 1 ga watan Fabrairun 2024 a fadin kasar nan.
INEC
Samu kari