INEC
Kotun Daukaka Kara da ke zama a Abuja, ta sake tsige mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi, Jamilu Umaru Dahiru Barade na jam'iyyar PDP.
Farfesa Attahiru Jega ya jero matsalolin da INEC ta ke fuskanta da gyaran da za ayi. Ko da an gyara doka zabe, Jega ya ce akwai sauran aiki a gaban hukuma.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta bayyana iyakar da INEC za ta iya kai wa wajen kare kanta a shari'ar zabe a hukuncin da ta yanke.
Wani babban jigo a jam'iyyar SDP ya bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya kori shugabannin hukumar zabe ta kasar tare da gurfanar da Farfesa Yakubu.
Olusegun Obansanjo, ya bayyana yadda ya ki ba INEC cin hanci a zaben kananan hukumomin jihar Ogun a shekarar 1998, lamarin da ya ja jam'iyyar PDP ta sha kaye.
Daniel Bwala, tsohon mai magana da yawun kwamitin yaƙin neman zaben Atiku/Okowa na PDP ya ayyana INEC a matsayin babbar matsalar zaɓen 2023 da aka gama.
Mutane 35 sun kai Tinubu kotu domin a soke mukaman da ya bada. Socio-Economic Rights and Accountability Project (SERAP) da BudgIT su ka hadu wajen zuwa kotu.
Babban Fasto, Elijah Ayodele ya yi hasashen jam'iyyar da za ta yi nasara a zaben Zamfara da za a sake, ya ce ba abin da zai hana PDP nasara a zaben.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta mika satifiket ga sabon zababben gwamnan jihar Kogi, Alhaji Usman Ododo a yau Juma'a 17 ga watan Nuwamba a birnin Lokoja.
INEC
Samu kari