INEC
Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya yi kira ga Majalisar Dokoki ta kasa da ta yi amfani da na’urar watsa sakamakon zabe a cikin kudirin dokar zabe.
Mahmood Yakubu, shugaban hukumar INEC, ya ce rashin ingantaccen bayanai shine dalilin da ya sa har yanzu sunayen mamatan Najeriya ke cikin rajistar masu zabe.
A wani shawari da ya yanke, Farfesa Attahiru Jega ya bayyana bukatar a rage yawan jihohin Najeriya. Bayan kirkirar jam'iyyar da a cewarsa za ta ceto 'yan Najeri
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, a ranar Laraba, 15 ga watan Satumba ya rantsar da sabbin kwamishinonin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da canza wasu shugabanninta na jihohi (REC) tare da canza wasu daraktoci a shirye-shiryenta na zaben 2023.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta canza ɗan takarar jam'iyyar APGA, sanan ta ki saka PDP a jerin sunayen waɗanda zasu fafata a zaɓen dake tafe 2021
Kaduna - Jam'iyyar APC mai mulki ta samu nasara a kan babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a zaɓen cike gurbin ɗan majalisar tarayya da aka gudanar a jihar Kaduna.
Farfesa Attahiru Jega ya tabbatar da zai tsaya takara a babban zaɓen 2023 karkashin jam'iyyar PRP, sannan ya yi kira ga yan Najeriya kada su zabi APC ko PDP.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya bayyana cewa ba wai hakanan kawai sanatoci suka nuna ƙin amincewarsu da dokar tura sakamakon zaɓe ta na'ura.
INEC
Samu kari