INEC
A labarin nan, za a ji NNPP ta yi zargin har yanzu Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso yana ci gaba da juya wani sashe na cikinta bayan ya bar ƴan Kwankwasiyya a cikinta.
Hukumar zabe ta kasa, INEC ta bayyana Kano a matsayin jihar da aka samun sababbin masu rijistar zabe yayin da ake dab da kammala aikin a fadin Najeriya.
Masu kara sun nuna rashin jin dadinsu bisa yadda babbar kotun tarayya ta dakatar da shari'ar neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun siyasa a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC ta bankado wanda ya saci bayanan katin zabe tare da mika wa hadimin Nyesom Wike.
Hukumar INEC ta gargadi jam’iyyun siyasa cewa duk wata zaɓen fidda gwani da aka gudanar bayan ranar 30 ga Mayun 2026 ba za ta yi amfani da shi ba.
Rundunar 'yan sanda ta kama wani jami'in hukumar zabe ta kasa (INEC) da hadimin Wike, Lere Olayinka kan fitar da bayanan masu zabe a birnin tarayya.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta kaddamar da bincike kan takaddamar da ta biyo bayan hotunan bayanan dan takara da hadimin ministan Abuja ya wallafa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta NDC ta shiga matsala bayan an samu sabanin shugabanci lamarin da ke neman kassara ta a jihar Enugu.
Hukumar INEC ta shigar da kara gaban kotun daukaka kara tana neman a jingine hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke na soke wani bangaren jadawalin zaben 2027.
INEC
Samu kari