INEC
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bukaci gwamnatin tarayya da hukumar INEC su daga lokacin siyasar 2027 domin karo da lokacin aikin Hajjin 2026.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya bayyana cewa rashin tsaro na barazana ga gudanar da sahihin zabe.
INEC ta yi watsi da neman soke rajistar jam'iyyar ADC a gaban kotu, tana mai cewa matakin bai dace da doka ba, yayin da hadimin Atiku ya yi martani.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan ayyuka, David Umahi ya bayyana cewa Najeriya za ta ga amfanin komawar Tinubu karagar mulki bayan an sake zabensa.
Wani rahoto ya nuna cewa jihohi 19 ne za su yi tasiri a zaben 2027 da za a yi ba yawan gwamnoni ba. Jihohin sun hada da na Arewa da na Kudancin Najeriya.
Jam'iyyu fiye da 10 ne suka ahlarci taron Ibadan, wanda jiga-jigan adawa suka tattauna kan abubuwan da suke fuskanta a siyasar Najeriya gabanin 2027.
A labarin nan, za a ji Nafi'u Bala a ke jayayya da tsagin David Mark ya zargi waɗansu daga cikin ƴan jam'iyyar da ya kura yan haɗaka da ƙoƙarin sauya hukuncin kotu.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta dawo da shugabannin ADC karkashin jagorancin David Mark a shafinta na yanar gizo bayan hukuncin Kotun Koli.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta sanar da cewa a ranar 20 ga Yunin 2026 za a yi zaben cike gurbi a Kano, Kebbi, Ekiti, Enugu, Nasarawa a Najeriya.
INEC
Samu kari