Ibrahim Dankwambo

2023: Ɗankwambo ya aike wa 'yan PDP saƙo
2023: Ɗankwambo ya aike wa 'yan PDP saƙo

Tsohon gwamnan jihar Gombe, Alhaji Ibrahim Dankwambo, ya yi kira ga ‘ya’yan jam’iyyar PDP na jihar da su kasance tsintsiya madauri daya. Dankwambo yayi wannan kiran ne yayin da yake jawabi a wani taron jam’iyyar a Gombe da aka yi

Online view pixel