Ibikunle Amosun
Jigon APC, Sanata Ibikunle Amosun ya ce ganin goyon bayan da Bola Ahmed Tinubu ya samu daga Gwamnoni, ya sa shi fasa takaran da ya ci buri tun shekarar 2020.
A yau Sanatan APC ya kawo karshen rade-radi, ya ayyana burin neman Shugaban kasa. Yanzu Sanatoci 3 sun ayyana burin tsayawa takara Shugaban kasa a zaben badi.
An samu labari cewa Ibikunle Amosun watau Sanata mai wakiltar mazabar Ogun ta tsakiya a majalisar dattawa zai jarraba sa’arsa a zaben shugaban kasa mai zuwa.
Wani sanata ya bayyana kwarin gwiwarsa game da ayyukan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke yi a Najeriya, inda ya bayyana cewa, shugaban zai bar karagarsa da m
Gwamnan Ekiti da wani Hadimin tsohon gwamnan sun bada labarin yadda Ajimobi ya mutu. Daga tafiya Abuja, Sanata Abiola Ajimobi ya yi dawowar da ba zai farka ba.
Miyetti Allah ta na zargin cewa za ayi amfani da Amotekun wajen fatattakar wasu Kabilu daga Kudu. Fulani ba su goyon bayan Jami’an tsaron Amotekun da aka kirkiro kwanaki.
Gwamnan Ogun ya ce Gwamnati ba za ta ruguza gine-gine domin fadada titi ba. Tausayin Talakawa ne ya sa Gwamna ya fasa rusa gidajensu domin ayi hanya.
A yau Asabar ne shugaba Muhammadu Buhari ya isa Abeokuta babban birnin jihar Ogun domin kaddamar da wasu ayyuka da Gwamna Ibikunle Amosun ya yi. Gabanin zuwan shugaban kasar an tsaurara tsaro a garin Abeokuta da wasu sassan jihar
Mun ji cewa Gwamnan APC yayi karin haske bayan an jefi Shugaba Buhari. Amosun ya gargadi Manyan APC game da shirin murde zaben Jihar inda yake magana a kan rigimar da ta barke wajen kamfe jiya.
Ibikunle Amosun
Samu kari