Hotunan Aure
Manyan 'yan siyasa ciki har da Sanatoci, tsofaffin gwamnoni da shugaban APC na kasa sun halarci daurin auren Sanata Kawu Sumaila a jihar Kano a ranar Jumu'a.
Gwamnatin jihar Kebbi ta fara rabon kayayyakin aure ga ma’aurata 300 a shirin "Auren Gata," domin rage musu nauyin aure da karfafa gwiwar matasa.
An daura auren Gimbiya Amina, diyar Sarkin Kano, da Muhammad Ma’aji a Kano, cikin biki mai kayatarwa da ya samu halartar manyan baki da ‘yan uwa.
Mawakin Najeriya, 2Baba ya nemi auren 'yar majalisar Edo, Natasha Osawaru, ya kuma musanta cewa tana da hannu a matsalolin aurensa da Annie Idibia.
Wata amarya ta ki yarda a dauke ta a kaita gidan mijinta, tana kuka da cewa ba za ta bar gidansu ba. Bidiyon amayar ya haddasa ce-ce-ku-ce a soshiyal midiya.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa daukar nauyin auren gata, inda za a kashe sama da Naira biliyan biyu abu ne da zai sanya albarka tare da dakile aikata laifi a jihar.
Hajiya Turai Umaru Musa Yar'adua, Amina Umar Namadi Sambo, da sauran manyan mata sun hallara Abuja auren 'ya'yan Sanata Goje. Sheikh Dokoro ya yi wa'azi.
Hamisu Haruna ya auri ‘yar shekara 14 amma tun kafin ya shiga daki ta kusa kashe shi. Ango mijin amarya ya ce yaudarar budurwar aka yi, tsohon saurayi ya ba ta guba.
Rundunar 'yan sandan Jigawa ta kama wata amarya bayan saka guba a abincin ango da abokansa ana tsaka da ribibin biki. An kama amarya da wata mace daya.
Hotunan Aure
Samu kari