
Kanjamau







Wata mata mai suna Grace ta bayyana yadda mijinta mai dauke da cuta mai karya garkuwar jiki ya auri ‘yar su kuma suka hada kai wajen korarta daga gidanta. Grace ta auri mijinta ne tun shekaru 18 da suka gabata kuma ba ta da...

Sama da yara kanana guda dari tara ne suka kamu da cutar kanjamau sanadiyyar wani dan iskan likita wanda ya dinga amfani da allura guda daya wajen ba su magani a kasar Pakistan. A farko-farkon shekarar nan dai an ruwaito cewa...

Hukuma yaki da cutar kanjamau a Najeriya adadin jaririan da ake Haifa da cutar kanjamau a jihar Gombe ya karu wani jami’in NACA na jihar Gombe yace babu abun da zai su iya yi tabukawa wajen hana yaduwar cutar saboda rashin kudi

Ministar kiwon Lafiya Mista Isaac Adewale ya ce gwamnatin tarayya za ta samar wa mutanen kasar Na’urar gwajin cutar kanjamau da za su iya amfani da shi a gida

Alamu 10 na farko-farko da wadanda suka kamu da kanjamau kan fara ji. Da yawa daga masu cutar kanjamau sun ara ne da jin wasu, ko duka daga wadannan alamomi

Hukumar UNITAID ta ba da bayanai cewa mutanen da ke dauke da cutar kanjamau a kasashen da suka ci gaba za su iya zaban amfani da wannan sabuwan maganin DTG din
Kanjamau
Samu kari