
Kanjamau







Kafin aure sai anyi gwajin kanjamau a wannan jihar (Karanta)
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta ayana dokar gwajin cutar kanjamau kafin a daura wa kowa aure a jihar walau tsakanin budurwa da saurayi ko bazawara da bazawari

Ana dab da samun riga-kafin cutar kanjamau
Kasar Afirka ta kudu ta fara wani gagarumin gwajin rigakafin yaki da cutar kanjamau ko Sida

An gano maganin Cutar Kanjamau (AIDS)
Da alamu dai Turawa na daf da gano maganin cutar nan mai karya garkuwar jikin bil adama wanda aka sani da Kanjamau watau HIV-AIDS

An kama Dan Najeriya kan Maganin Kanjamau na karya
Dan Najeriyar An kama Shine Kan Sai Da Maganin Kanjamau Da Yakeyi Ga Wadanda Ba'a Tsammani.