Ahmad Lawan
Sanata Orji Uzor Kalu ya sake jadada goyon bayansa ga takarar shugabancin kasa na Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan, yana mai cewa a shirye ya ke ya zama '
Aminu Tambuwal ya tona wanda APC ta ke so ta tsaida a matsayin ‘dan takarar Shugaban kasa. Gwamnan ya ce Ahmad Lawan za a fito da shi a matsayin ‘dan takara.
Sanata Orji Kalu ya bayyana cewa ’yan takarar shugaban kasa tara daga jam’iyyar APC sun shirya marawa takarar shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, baya.
Kawunan jiga-jigan APC ya rabu kan kokarin da ake na tsayar da shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan a matsayin dan takarar shugaban kasa na yarjejeniya.
An samu babban ‘dan siyasar Arewa da zai nemi Shugaban kasa a jam’iyyar APC. Bayan shekaru 23 a Majalisa, Ahmad Lawan zai yanki fam da nufin zama shugaban kasa.
Sanata Ahmed Lawan, shugaban majalisar dattawa ya ce shi da takwarorinsa suna yi wa mataimakin shugaban kasa, Prof Yemi Osinbajo "fatan alkhairi" a yunkurinsa.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan, ya roki yan Najeriya su sake yin imani su ba jam'iyyar APC dama a 2023 domin cigaba da ayyukan alheri.
Shugaban majalisar dattawan ya ci gaba da cewa a jam’iyyar APC akwai uba kuma shugaban kasa da zai iya tabbatar da cewa jam’iyyar ta ci gaba da kasancewa a hade
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan, ya bayyana cewa jigogin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun yarda da yin ittifaki kan wadanda za'a.
Ahmad Lawan
Samu kari