Ahmad Lawan
Wani fitaccen sanata dan jam'iyyar PDP ya bar jam'iyyar, ya koma APC yayin da ake ci gaba da fuskantar shirye-shiryen zaben 2023. Ya gana da shugabannin APC.
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya ce Gwamnatin Tarayya za ta cigaba da rancen kudi matsawar hukumomin da ke samar da kudade shiga ba su dinga yin kokar
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari bai ba kowa umurnin kara farashin man fetur ta hanyar cire tallafin gwamnati.
Gwamnan jihar Yobe ya mika sakon godiyarsa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa wanzar da zaman lafiya a Arewacin Najeriya a baya-bayan nan da ma kasar..
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya isa Katsina a safiyar Asabar domin halartar nadin sarautar Yusuf, da daya tilo namiji da shugaban kasa Buhari ke da.
Ahmad Lawan, shugaban majalisar dattawan Najeriya ya bayyana adadin kudaden da gwamnatin Najeriya ke biyan 'yan majalisun dokokin kasar. Ya bayyana wani sirri.
Mai martaba sarkin Argungu, tare da 'yan majalisar masarautarsa ta Argungu zasu naɗa shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, Sarauta a wurin biki.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari zai iya cigaba da karban basussuka saboda Najeriya na bukatar kudi yanzu.
'Yan sanda da sauran jami'an tsaron kasa da na cikin gida a jihar Zamfara sun tsunduma fafutukar neman inda aka kai daliban da aka sace a yau Juma'a a jihar.
Ahmad Lawan
Samu kari