Gwamnan Jihar Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya sallami kwamishinan Ilimi na jihar, Farfesa Halimatu Idris. Masari ya ce tsohon kwamishinan ta bada gudunmawa wajen ci gaban ayyukan gwamnati musamman a fannin harkokin ilimi.
NAIJ.COM ta waiwaya muku tarihi da rayuwar Dakta Alhaji Mamman Shata Funtuwa, mawaki da a zamaninsa babu wanda yayi salon waka irin tasa, ku biyo mu...
Gwamnatin Katsina a karkashin jagorancin Aminu Bello Masari ta bayyana tabbacinta na daukar ma’aikatan N-Power da gwamnatin tarayya ta turowa ma’aikatar gona ..
Wadanda suka ci moriyar wannan shiri sun nuna farincikin su tare da mika godiya ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, da ya cika wannan alkawari da ya dauka tun
Rahoton da muka samu ya tabbatar mana da cewar wasu daga cikin daliban ba iya son daukan hoto ya kai su ga wurin da jami'ar ke zaune ba. Majiyar mu ta shaida
Hukumar kare muhalli na Jihar Katsina SEPA ta fara sarrafa ledoji da aka zubar a bola domin kera bulo na kawata gida da akafi sani a 'Interlocks' a turance.
Mun samu labari cewa Honarabul Muntari Sagir Malumfashi ya kaima Matar da ta haifi yan hudu tallafi a Garin nan na Malumfashi da ke Kudancin Jihar Katsina.
Malaman da yawansu ya kai 178 an dauke su ne a karkashin tsarin maye gurbin Malaman jihar da suka bar aiki, ko suka rasu, ko kuma suka samu sauyin aiki.
A zamanin mulkin shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida ne aka kirkiri jihohin biyu, inda Manjo janar Abdullahi Sarki Mukhtar ya fara shugabanta a shekarar 18
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari