Gwamnan Jihar Katsina
Iyalan Sanata Abu Ibrahim, tsohon dan majalisa mai wakiltar mazabar Katsina ta Kudu, sun karyata rade-radin da ake yadawa cewa dattijon ya rasu a ranar Asabar.
Rundunar ƴan sanda ta samu nasarar hallaka Auwalu Mahaukaci, wani ƙasurgumin ɗan bindiga da ya damu al'umma a kewayen karamar hukumar Ɗandume a Katsina.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Radɗa ya roki gwamnatin tarayya ta agazawa jami'an tsaro da nagartattun makamai domin su tunkari matsalar tsaron jihar.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya yi magana kan matsalar rashin tsaron da ta dade tana addabar kasar nan. Ya bukaci gwamnati ta tashi tsaye.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta yi martani kan zargin da gwamnan jihar Katsina ya yi na cewa jami'an tsaro na hada baki da 'yan bindiga. Ta bukaci ya kawo hujja.
Gwamnatin Katsina ya koka kan yadda ya ce 'yan bindiga sun sauya salon da suke amfani da shi wajen kai hare-hare a kauyukan jihar, duk da an rage ta'addancin su.
Gwamna Dikko Umaru Radda na jihar Katsina ya bugi kirji kan nasarorin da gwamnatinsa ta samu kan ta'addanci inda ya ce sun rage matsalar da 70% a jihar.
Mun kawo sunayen ‘yan autan gwamnonin da aka yi tun daga lokacin da aka dawo mulkin farar hula a 1999 zuwa yau irinsu Orji Uzor Kalu da Chimaroke Nnamani.
Hatsabiban ƴan bindiga da dama sun rasa rayukansu a jihar Katsina yayin wata mummunan arangama da tsagin ƴan ta'adda a jihar inda da dama suka jikkata.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari