Gwamnan Jihar Katsina
Yayin da dubban musulmi su ka rika tururuwa zuwa gidan 'Yar'adua, shugaban kwamitin harkokin cikin gida, Hon. Abdullahi Aliyu Ahmad ya shiga jerin masu ta'aziyya.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya fara daukar matakai kan gobarar da ta tashi a gidan gwamnatin jihar. Gwamnan ya kafa kwamitin bincike.
Rahotanni sun nuna cewa mummunar gobara ta tashi a gidan gwamnatin Katsina a lokacin da Gwamna Dikko Radda ya ke garin Funtua tattaunawa da jama'a.
Rahotanni sun bayyana cewa Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya yi Sallah a kan titin Sheme zuwa Kankara wanda aka rufe shi saboda hatsarin harin 'yan bindiga.
Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda ya yi umarnin yin luguden wuta ga yan bindiga na kwanaki 30. Ya kuma bukaci hadin kan al'umma wajen yakar yan bindiga.
Sarkin Katstina ya yi babban rashi yayin da kaninsa Hassan Kabir Usman ya rasu. Gwamna Dikko Umaru Radda ya tura sakon jaje ga masarautar katsina kan rashin.
Yan sanda a jihar Katsina sun dakile harin yan ta’adda har guda biyu, tare da ceto wadanda aka yi yunkurin sacewa a Katsina a karamar hukumar Malumfashi.
Mun tattaro jerin Gwamnoni 7 da suka samu digirin PhD kafin shiga ofis a yau. Akwai gwamnonin jihohin da suka kure boko kafin su sa kafa a harkar siyasa.
Wasu miyagu sun kai harin rashin tausayi kan wani dan kungiyar mafarauta a Katsina, inda su ka kashe shi tare da kone gawarsa tare da sace iyalansa.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari