Gwagwalada Abuja
Gwamnatin Buhari ta amince da biyan kudi sama da N797.2bn don fara aikin hanya daga Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano. Za a fara aikin hanyar nan ba da dadewa ba.
Rundunar 'yan sanda a babban birnin tarayya Abuja sun samu nasarar cafke wasu 'yan fashi da makami.Sun kuma gurafanar dasu a gaban kotu ana kuma kan bincike.
Wani rahoto da wata cibiyar binciken kutse da leken asiri da tabbatar da adalci a amfani da fasahar zamani ta wallafa ya gano cewa hukumar leken asiri ta kasa
Daga cikin ƙungiyoyin da ke cikin haɗakar akwai: Radical Agenda Movement in the Nigeria Bar Association (RAMINBA), kungiyar ma'aikatan yau da kullum, Ƙungiyar
Abdullahi Bello ya ce, matasan sun kusa halaka shi, a lokacin da ya ke kokarin hana su fasa babban dakin ajiyar abinci da kayayyaki na sansanin. DPOn ya ce an
Ministan ya bukaci mabarnatan su gaggauta dawo da kayan da suka kwashe a yayin da yake sanar da cewa an baza jami'an tsaro domin kare sauran manyan shaguna da
Matasa sun dora daga inda suka tsaya a ranar Lahadi, inda suka ci gaba da nemo rumbunan da aka boye kayan tallafin COVID-19 a babbar birnin tarayya, Abuja.
rundunar 'yan sandan ta tabbatar da mutuwar Anthony Onome, wani mai zanga-zangar adawa da SARS, sakamakon raunukan da ya samu ranar Asabar bayan wasu batagari
Ya bayyana sunayen jami'an abin da ya shafa kamar haka; jami'an 10 da aka kora, ACP Magaji Ado Doko, SP Ogedengbe Abraham, SP Mallam Gajere Taluwai, DSP Okunkon
Gwagwalada Abuja
Samu kari