Yahaya Bello
Tsohon sanata, Dino Melaye, ya yi wa Yahaya Bello shagube bayan kotu ta tura shi gidan kaso. Melaye ya ce dama ya yi hasashen hakan ga tsohon gwamnan na Kogi.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a Maitama, Abuja ta ba da izinin garkame tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello a gidan kurkukun Kuje ziwa 25 ga Fabrairu, 2025.
Babbar kotun tarayya ta hana belin Alhaji Yahaya Bello, tsohon gwamnan jihar Kogi da EFCC ke zargin ya haɗa kai da wasu sun canzawa wasu kuɗaɗe hanya.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi watsi da bukatar EFCC na ci gaba da shari'ar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello duk da babu lauyansa ko ɗaya.
Majiyoyi daga babbar kotun tarayya sun shaida cewa hukumar EFCC ta gaza gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello a kotun saboda rashin wasu takardu.
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) za ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, a gaban babbar kotun tarayyya.
Bayan EFCC ta sha gwagwarmaya wajen damko tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello, ya ce ba shi da masaniya kan zargin da ake masa na tafka badakalar biliyoyi ba.
Hukumar yaki da masu cin hanci da rashawa watau EFCC ta gurfanar da tsohon gwamnan jigar Kogi, Yahaya Bello a gaban kotu kan tuhumar karkatar da N80.2bn.
Bayan tsawon lokaci yana wasn buya, EFCC ta tsare tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello bayan ya miƙa kansa a hedkwatar hukumar da ke Abuja.
Yahaya Bello
Samu kari