Aminu Bello Masari
Jam'iyyar APC ta gundumar Jibia Ward 'A' a Jihar Katsina ta kori, mashawarci na musamman ga Gwamna Aminu Bello Masari kan koyar da sana'o'i, Mista Aminu Lawal.
Jihar Katsina - Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya raba kayan agajin gaggawa ga wadanda ‘yan fashin suka kai wa hari a karamar hukumar Safana da ke.
Gwamna Aminu Bello Masari, ya ce har yanzu gwamnatin Katsina ba ta yafe wa Ado Aliero, dan bindigar da take nema ba duk da sarautar da aka nada masa a Zamfara.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce yan Najeriya za su gode wa Allah idan da sun san wahalar da wasu kasashen Afirka ke sha a yanzu, rahoton Daily Trust. Buhari ya f
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawar sirri tare da Shugaba Buhari da Masari a Daura.
Za a ji daga karshe an maka Bola Tinubu a kotu a kan zargin badakalar satifiket. Lauyan Action Alliance ya ce Tinubu ya yi amfani da takardun bogi wajen takara.
Kabiru Ibrahim Masari ya tabbatar da cewa takardunsa ba su nan. ‘Dan siyasar ya sanar da INEC cewa satifiket din makarantun da ya halarta sun bace a Abuja.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya nada Alhaji Muntari Lawal a matsayin mukaddashin sakataren gwamnatin jihar. Nadin nasa ya fara aiki nan take.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina yayin wani gangami da wadanda suka amfana da shirin tallafi na gwamnatin tarayya suka shiya, ya jinjinawa Buhari.
Aminu Bello Masari
Samu kari