Aminu Bello Masari
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina, ranar Laraba, ya yi kira ga Gwamnatin tarayya ta baiwa yan Najerya daman mallakar bindigogi don kare kansu daga yan bindig
Kastina - Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa kisan Kwamishanan Kimiya da Fasahar jihar da akayi da lauje cikin nadi, rahoton DailyTryst.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa rikici da kuma dabanci a siyasar Najeriya ke han mutanen kirki shiga domin ba da gudummuwar su .
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da kiran da Gwamnan jihar Katsin Aminu Masari na da takwararsa na Jihar Benue, Samuel Ortom, na cewa mutane su kare kansu daga yan
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya yi Allah -wadai da kashe-kashen da Kwastam ke yawan yi wa mutanen da ba su ji ba ba su gani ba ta hanyar tukin ganganci.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce ba ya jin dadin mulkin jihar da ke fama da rashin tsaro. Ya ce sam baya iya yin bacci da daddare saboda yanayin.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana dalilin da yasa gwamnatin Buhari ya zama ya yi fice da dukkan gwamnatoci da aka yi a baya tun kafa Najeriya
Muhammad Mahdi, mai sukar gwamnatin Katsina ya gurfana a gaban kuliya bisa zarginsa da ake yi bata sunan Gwamna Aminu Bello Masari da sakataren gwamnatin jihar.
Gwamnan jihar Katsina ya bayyana abinda zai yi da zarar ya sauka daga mulki a shekarar 2023. Ya ce shi kam dai zai yi sallama da siyasa zuwa wani abun na daban.
Aminu Bello Masari
Samu kari