Goodluck Jonathan
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi wasu tone-tone kan dalilin faduwarsa a 2015 inda ya ce ya yi tunanin soke zaben saboda matsalolin na’urar tantancewa.
Shugaban tafiyar Obidients na kasa, Yunusa Tanko, ya bayyana cewa ya kamata tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya marawa Peter Obi baya a zaben 2027.
Jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta kafa kwamiti kan raba kujerun takara a zaɓen 2027, tana musanta tattaunawa da Peter Obi da Goodluck Jonathan.
Hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya bayyana kwarin gwiwa da tabbacin cewa Shugaba Bola Tinubu ne zai samu nasara a zaben shugaban kasa na 2027.
Wani jigo a jam'iyyar PDP ya bayyana amfanin da tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan zai yi wa Najeriya idan ya zama shugaba a karo na biyu.
Daniel Bwala ya bayyana siffofi takwas da suka bambanta Shugaba Tinubu da sauran shugabanni, yana mai cewa irin wadannan halaye ne ke sa bai damu da 2027 ba.
Dan majalisar wakilai wanda ke wakiltar wasu mazabobi a jihar Kogi, Leke Abejide ya yi hasashen nasarar Bola Tinubu idan ya yi takara da Goodluck Jonathan a 2027.
Malamin addinin Kirista a Najeriya, Fasto Bomadi Serimoedumu ya yi hasashen wanda zai dare kujerar shugaban kasa a kasar a 2027 inda Goodluck Jonathan zai yi nasara.
Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar ya dage karɓar katin ADC saboda ana tunanin zai sauya tunani kan neman takara a jam'iyyar ADC mai adawa.
Goodluck Jonathan
Samu kari