Goodluck Jonathan
Kotu a Kado da ke Abuja ta yi zama kan zargin tsohon Minista a Najeriya, Kabiru Turaki da dirkawa wata ciki inda alkalin ya ba yan sanda umarni kan shari'ar.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya nuna alhini bayan rasuwar Hajiya Dada a jihar Katsina wacce ita ce mahaifiyar tsohon shugaban kasa, Umaru Musa Yar'Adua.
Kungiyar kwadago ta NLC ta yi magana kan tsare-tsaren mulkin Shugaba Bola Tinubu inda ta fadi gwamnatoci biyu da suka dara na shugaban kan tattalin arziki
Fitaccen Fasto a Najeriya, Fasto Elijah Ayodele ya shawarci Jonathan da ka da ya kuskura ya sake maganar tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 mai zuwa.
Kungiyar Platform for Youth and Women Development ta shawarci tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan da ya kauracewa tsayawa takara a zaben 2027.
Jam'iyyar PDP ta bayyana kafa wasu kwamitoci guda biyu da za su duba halin da jam'iyyar ke ciki domin daukar matakan gyara kafin kakar zaben 2027.
Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana aniyarta na goyon bayan tsohon shugaban kasa Gooluck Jonathan idan ya amince zai dawo a zaɓen shugaban kasa na 2027.
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta yi alkawarin karasa dukkan ayyukan da gwamnatocin baya kamar Muhammadu Buhari da Goodluck Jonathan suka bar mata.
Ana ta samun karuwar kiraye-kiraye daga ciki da wajen jam'iyyar PDP na ganin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya sake neman takarar shugaban kasa.
Goodluck Jonathan
Samu kari