Goodluck Jonathan
Dan takarar shugaban kasa a SDP ya fadi yadda Tinubu ya yi yaki da Goodluck Jonathan kan cire tallafin mai amma yanzu yake bin IMF da bankin duniya sau da kafa.
Legit ta yi waiwaye kan yadda zanga zangar adawa da cire tallafin mai ta gudana a Najeriya a shekarar 2012 da zanga zangar End SARS a shekarar 2020 lokacin Buhari.
A 2014, Goodluck Jonathan ya amince da dokar haramta dangantakar jinsi. An yi shekara da shekaru ana yunkuri, sai Jonathan ne ya iya takawa luwadi da madigo burki
Tsohon mijin ministar man fetur a zamanin Goodluck Jonathan, Alison Amaechina Madueke ya bukaci ta daina amfani da sunansa a gaban Kotu saboda tsaro.
Matar tsohon shugaban kasa, Patience Jonathan ta ce ko kiranta aka yi ta koma fadar 'Aso Rock' domin gudanar da mulki ba ta bukata saboda wahalar da ke ciki.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba kasar nan za ta shawo kan matsalar tabarbarwar tattalin arziki.
Gwamnatin tarayya ta wanke kanta daga wahalhalun da ‘yan Najeriya ke fama da shi, tare da bayyana wadanda ta ke zargi da laifin rugurguza tattalin arzikin kasa.
Tsohon shugaban ƙasa, Dr.Goodluck Jonathan ya nuna rashin jin daɗinsa kan yadda gwamnoni ke mayar da matasa ƴan daba maimakon sun gina su aikin gwamnati.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce fadin albarkacin baki na daya daga cikin nasarorin da Najeriya ta samu cikin shekaru. Ya fadi haka ne a Benin.
Goodluck Jonathan
Samu kari