Jihar Gombe
Jam'iyyar APC a jihar Gombe, ta kori sanata mai ci, Muhammad Danjuma Goje, bisa zargin yi mata zagon ƙasa, a babban zaɓen da aka kammala na shekarar 2023..
Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya rushe majalisar zartaswansa baki ɗayanta, ya umarce su kowa ya rubuta bayanai ya miƙa wa Sakatare kafin ko ranar Laraba.
An samu tsaiko a jihar Gombe yayin da APC ta dakatar da wani sanata bisa zarginsa da cin amanar jam'iyyar a zaben da ya kammala a wannan shekarar ta 2023 .
An gano rijiyoyin man fetur a Arewa, ana ci gaba da bincike don gano saura. Yanzu haka an fara ba jihar Kogi kudin albarkacin man fetur da aka fara hakowa.
Wasu yan mata shu shida yan gida daya sun maka wani basarake a jihar Gombe a kotu kan rigimimar gonan gado da suke zargin ya hada kai da wasu mutanen zai sayar.
Galadiman Tangale kuma hakimin Bare a jihar Gombe, Alhaji Yunusa Adamu Fawu, ya rasa mutum biyu daga cikin iyalansa a wani hatsarin mota da ya rutsa da su.
Jam'iyyar APC reshen jihar Gombe ta kafa kwamiti don binciken Sanata Bulus Amos da dan majalisar wakilai, Yunusa Ahmad Abubakar kan cin dunduniyar jam'iyya.
Jihar Gombe ta zo ta ɗaya a cikin jerin jihohin da ake gudanar da harkokin kasuwanci cikin sauki a tarayyar Najeriya. Wani sabon rahoto da aka saki ya nuna haka
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya aike da saƙon ta'aziyyar sa kan rasuwar tsohon kakakin majalisar dokokin jihar, Nasiru Nono, wanda ya rasu a hadarin mota.
Jihar Gombe
Samu kari