Jihar Gombe
Duk da rattaba hannu kan kudirin dokar sabon mafi karancin albashi na N70,000 da Shugaba Bola Tinubu ya yi, wasu gwamnoni sun ce ba za su iya biya ba.
Gwamnonin Arewa sun zauna a karon farko bayan zanga zangar tsadar rayuwa domin duba damuwowin yankinsu a Abuja. Gwamnan Gombe ne ya jagoranci zaman.
Sanata Muhammad Ɗanjuma Goje ya yi nasara, kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta tabbatar da shi ɗan APC, ta ci tarar jam'iyya mai mulkin jihar Gombe N200,000.
Gwamnan jihar Gombe, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya yi karin haske kan dalilin da ya sa bai sanya dokar hana fita ba a jihar yayin zanga-zanga.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazak ya kafa kwamitin mutane 21 saboda mafi karancin albashin ma'aikata na N70,000 yayin da ake zanga-zanga.
Kungiyar Kwadago ta NLC a jihar Gombe ta bayyana rashin jin dadi kan kalaman Gwamna Inuwa Yahaya na jihar kan biyan mafi karancin albashin N70,000.
Gwamnan jihar Gombe ya fara fita zakka, ya ce ba zai iya biyan sabon mafi karancin albashi na N70,000 ba sakamakon karancin kafo da jihar ke samu daga tarayya.
Fitaccen malamin Musulunci a jihar Gombe, Sheikh Muhammad Adamu Dokoro ya soki malaman Musulunci da suka gana da Shugaba Bola Tinubu kan halin kunci.
Fitaccen malamin addinin Musulunci a jihar Gombe, Sheikh Muhammad Adam Albaniy ya yi tsokaci kan shirin raba tirelolin shinkafa inda ya ba shi ne mafita ba.
Jihar Gombe
Samu kari