Jihar Gombe
Sarakunan Arewa da suka hada da Gombe, Bauchi, da sarkin Daura sun nada Ado Doguwa, MA Abubakar, Anas Adamu Muhammad, Sani A A Haruna sarautar gargajiya.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da mutuwar mutum 5, wasu da dama sun jikka da wata babbar mota ta tattake mutaje a wurin taron bikin ista a jihar Gombe.
Hukumar NiMet ta bayyana cewa za a buga zafi mai mai tsanani a wasu jihohin Arewa 18. Yanayin zai hada da Kano, Gombe, Jigawa, Benue da birnin tarayya Abuja.
Sanatoci da 'yan majalisun Arewa maso Gabas sun koka cewa an ware su a shirin noma na SAPZ da gwamnatin Tinubu za ta kashe Dala miliyan 530 domin shi.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahya Harun ya rasu a jihar Gombe. Malamin ne limamin barikin 'yan sanda a jihar kuma shugaban daliban jami'ar Madina.
Rundunar ‘yan sanda a Gombe ta nesanta kanta daga zargin malamin Musulunci, Sheikh Adam Muhammad Albany kan kisan wani matashi a azumin watan Ramadan.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin Arewa kuma gwamnan Gombe, Muhammad Inuwa Yahayaya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar Malam Idris Abdul'Aziz Dutsen Tanshi.
Sakataren kungiyar Izala na kasa, Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe ya yi jimamin rasuwar malaminsa, Malam brahim Bawa Gwani da ya rasu yana da shekara 70.
Bayan kammala sallar idi a Gombe, rahotanni sun tabbatar da cewa an samu turmutsutsu yayin da yara biyu suka rasa rayukansu sannan wasu 20 suka jikkata.
Jihar Gombe
Samu kari