Jihar Gombe
A wannan labarin, za ku no cewa wasu kungiyoyin yan daba sun afkawa DPO a jihar Gombe lokacin da yake tsaka da sasanta su don tabbatar da zaman lafiya a tsakaninsu.
Kasar Faransa ta fitar da jerin kungiyoyin fararen hula 19 da suka samu tallafin N1.8bn a jihohin Najeriya 14. An raba tallafin ne domin kawo cigaba a Najeriya.
'Yan daba sun kai hari tashar saukar jirgi da ke cikin kamfanin siminti na Ashaka da ke a Gombe. Jami'in NSCDC ya samu nasarar kashe ɗaya daga cikin 'yan daban.
Mutanen unguwar Nayinawa a jihar Gombe sun saye ragon layya wa gwamna Inuwa Yahaya. An yi wa shugaban gwamnonin Arewa kyautar ne saboda aikin kwari.
Yayin da ake fama da matsaloli daban-daban game da hakar man Kolmani a bakin iyakar Gombe da Bauchi, gwamnatocin jihohin 2 sun gana da wakilan NNPCL.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da cigaba da hako man fetur a Kolmani da ke iyakar jihohin Gombe da Bauchi. Ministan man fetur ne ya bayyana haka a Alkaleri.
Shugabannin jam'iyyar SDP sun karbi mutane sama da 2,000 da suka sauya sheka daga jam'iyyar APC da PDP. Shugaban SPD ya ce suna fatan nasara a 2027.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya hadu da shugaban gwamnonin Arewa a filin jirgin sama a jihar Kano. Kwankwaso ya kai ziyarar duba aiki a jihar Kano.
Sabon shugaban kamfanin NNPCL, Bayo Ojulari ya ce za a cigaba da aikin hako man fetur a Kolmani da ke Arewacin Najeriya da ke tsakanin jihohin Gombe da Bauchi.
Jihar Gombe
Samu kari