Jihar Gombe
Tsohon sakataren kwamitin yakin neman zaben gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe, Adamu Modibbo ya tattara komatsansa ya fice daga jam'iyya mai mulki.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan 'Quranic Festival', Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe ya yi kira ga al’umma su rika nuna adalci a duk wani batu da ya tashi.
Rundunar ƴan sanda ta damke wasu matasa su biyar bisa zarginsu da bugun wani matashi har lahira a wurin shagalin bikin aure, za a maka su a kotu bayan bincike.
Goyon bayan Isah Liman Kantigi ga Gwamna Bago a 2027 ya jawo cece-kuce. Jam'iyyar PDP ta sha alwashin daukar matakan ladabartar da dan takarar na ta.
Malamin addinin Musulunci a Gombe, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi ta'aziyyar rasuwar fitaccen malamain Musulunci a jihar, Malam Adamu Abubakar Bajoga.
Bayan tabbatar da cewa babu ja da baya kan maganar kudirin haraji, Bola Tinubu ya fara tura wakilai zuwa wurin manyan Arewa don samun goyon baya kan gyaran haraji.
Hatsarin tirela a Gombe ya kashe mutane bakwai, ya raunata 31. FRSC ta gargadi mutane kan hawa tirela da shawartar direbobi su kula da gyaran mota.
Wani dagaci a jihar Gombe ya kare kansa da ake zargin ya sassara matashi kan tuhumar sata a gidansa da ke unguwar Kagarawal wanda yanzu haka ana bincike.
Wasu Kiristoci sun gamu da iftila'i a Gombe yayin da motar shinkafa ta kwace daga hannun direba, ta kuma kutsa cikinsu lamarin ya bar mutane da raunuka.
Jihar Gombe
Samu kari