Fulani Makiyaya
Gwamnatin jihar Katsina ta ɗauki matakin hana noma a hanyoyin shanu da filayen kiwo domin daƙile yiwuwar ɓarkewar rikicin manoma da makiya a faɗin jihar.
Bayanai sun fito yayin da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gana da tsohon shugaban hukumar INEC, Farfesa Attahiru Jega a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja.
A labarin nan, kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah Cattle Breeders Association (MACBAN), ta bayyana matakin da ta dauka wajen rage rikicin manoma da makiyaya.
A wannan labarin kakakin majalisar wakilai, Hon.Tajuddeen Abbas ya bayyana cewa karuwar sauyin yanayi ya kara jawo rikicin manoma da makiyaya a kasar nan.
Ana fargabar an kashe mutum daya yayin da fada ya kaure tsakanin makiyaya da manoma a kauyen kauyen Barkta da ke cikin karamar hukumar Bosso ta jihar Neja.
Yayin da ake jimamin kisan Sarkin Gobir, Malamin Musulunci, Sheikh Abubakar Lawan Triumph ya nuna damuwa kan lamarin inda ya shawarci al'umma su yi taka tsan-tsan.
An samu rikici tsakanin makiyaya da.manoma a jihar Adamawa da ke Arewacin Najeriya. Barakar ta afku a kauyuka hudu a karamar hukumar Demsa tare da kashe rai uku.
Yayin da ake fama da rashin tsaro, daruruwan mata ne suka fito kan tituna tsirara domin nuna damuwa kan kisan gilla da makiyaya ke yi musu a gonaki a Ondo.
Kungiyar Miyetti Allah ta MACBAN ta nuna fargabarta yayin da ta ce akalla makiyaya 11 da shanu 33 ne aka nema aka rasa a jihar Anambra. Ta yi karin haske.
Fulani Makiyaya
Samu kari