Tsadar Mai
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya shawarci Musulmai kan ba da Zakka ga mabukata da marasa karfi inda ya ce hakan zai rage talauci a tsakanin al'umma.
Majalisar Dattawa ta ankarar da yan kasar nan cewa an shigo da wani nau'in gurbataccen man fetur da kuma dizel cikin kasar nan wanda zai iya jawo matsaloli.
Yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, jigon jam'iyyar APC a Lagos, Oluyemisi Ayinde ya gargadi Bola Tinubu kan daukar matakin gaggawa game da halin da ake ciki.
Mai martaba sarkin Damaturu, Dakta Shehu Hashimi ibn Umar El-Kanemi ya yi kira na musamman ga yan kasuwa domin sauke farashin abinci ga talakawa a Najeriya
Kungiyar dillalan mai ta IPMAN a jihohin Osun da Oyo tana neman yadda za ta rage farashin litar mai zuwa N557 ganin yadda kullum man ke kara tsada.
Senegal ta shiga sahun kasashe masu arzikin man fetur bayan da kamfanin Woodside Energy na Australiya ya sanar da fara aikin hakar man a kasar da ke yammacin Afirka.
Fitaccen mai amfani da kafar sadarwa, Reno Omokri ya soki Bola Tinubu kan rattaba hannu a dokar sauya taken Najeriya inda ya ce an tafka babban kuskure.
Aliko Dangote ya sanar da cewa zuwa karshen shekarar 2025 duka motocinsu da ke kamfanin siminti za su koma amfani da gas domin rage dogaro da fetur.
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya (NAFDAC) ta gargadi masu ta’ammali da man kara hasken fata mai matukar illa, Caro White.
Tsadar Mai
Samu kari