Tsadar Mai
Gwamnonin Najeriya ƙarƙashin jagorancin Gwamna AbdulRahman AbdulRazak na Kwara sun shiga ganawar gaggawa domin tattauna matsaloli da dama da suka shafi ƙasa.
Sanata Jimoh Ibrahim daga Ondo ta Kudu ya bukaci Olusegun Obasanjo ya yi shiru da bakinsa duba da yadda gwamnatin Bola Tinubu ke inganta Najeriya.
Bayan yada jita-jitar mutuwar attajiri a Najeriya, Mike Adenuga, na kusa da shi kuma jigon PDP, Dele Momodu ya karyata labarin rasuwar mai kamfanin GLO.
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka yana neman kudade yayin da yake shirin kawo karshen dogaron da kasar ke yi kan shigo da fetur daga kasashen waje.
Nigeria na fama da matsalolin da suka jefa 'yan kasar musamman talaka a cikin mawuyacin hali. Kadan daga matsalolin akwai lalacewar wuta, tsadar fetur da tsaro.
Tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola ya shawarci gwamnatoci su dauki matakin shawo kan matsalolin Najeriya kafin juyewa zuwa wani abin daban duba da halin kunci.
Rundunar yan sandan Najeriya ta kara musanta cewa jami'anta sun kama yara masu kananun shekaru yayin zanga zangar adawa da manufofin gwamnatin Tinubu.
Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya, (IPMAN), ta cimma matsaya da matatar man Dangote domin fara jigilar man fetur kai tsaye.
A jihar Kano, hauhawar farashin man fetur ya sa mazauna garin canza hanyar sufuri. An ce yanzu sun koma tafiya a kasa, hawa kekuna ko amfani da babura masu lantarki.
Tsadar Mai
Samu kari