Tsadar Mai
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana himmatuwar gwamnatin Bola Tinubu wurin inganta rayuwar al'umma inda ya ce saura kiris a fita a kangi.
Daraktan hukumar DSS, Adeola Ajayi ya kira wata ganawa tsakanin kamfanin NNPCL da kungiyar IPMAN domin nemo mafita a rigimar da suke yi kan farashin fetur.
A zamanin mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a 2012, Bola Tinubu ya soki gwamnatin wancan lokaci kan cire tallafin man fetur a fadin kasar.
Sheikh Abdallah Gadon Kaya ya yi magana kan karin kudin mai inda ya yi addu'ar samun kudin siya ko nawa farashi inda mutane da dama suka soke shi.
Yayin da al'umma ke kokawa kan karin farashin man fetur a Najeriya, Sanatan Borno ta Kudu, Ali Ndume ya roki alfarma wurin Bola Tinubu kan halin kunci da ake ciki.
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta ce ba mijinta, Bola Tinubu ne ya jefa 'yan Najeriya a mawuyacin hali ba. Ta ce nan da shekaru biyu komai zai canja.
Shugaban kungiyar TUC, Festus Osifo ya roki gwamnatin tarayya da ta dawo da farashin man fetur kamar yadda yake a watan Yunin 2023, kusan N450 kan kowace lita.
Majalisar Tarayya da ke birnin Abuja ta tabbatar da Dakta Badamasi a matsayin shugaban hukumar NSIPA a yau Alhamis 10 ga watan Oktoban 2024 yayin zamanta.
Kungiyar IPMAN ta ce ‘yan kungiyarta sun biya kudin fetur ne tun kafin karin farashin man da aka yi a baya-bayan nan. Ta nemi NNPCL ya dawo mata da kudinta.
Tsadar Mai
Samu kari