Tsadar Mai
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa cire tallafin man fetur da daidaita canjin kudade abu ne mai muhimmanci domin ceto Najeriya daga rushewar tattalin arziki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya sake kare manufar gwamnatinsa ta cire tallafin man fetur. Ya bayyana cewa cire tallafin ya fara haifar da sakamako mai kyau.
Yayin da yan Najeriya ke cigaba da shan wahala saboda tsadar mai, Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da motoci masu amfani da gas domin zirga-zirga kyauta a birnin Abuja.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya bayyana cewa fetur din da za a rika samarwa daga matatar Port Harcourt da ke Rivers, na gidajen man kamfanin ne kawai.
A wannan rahoton za ku ji cewa kungiyar Petroleum Products Retail Outlet Owners Association of Nigeria ta fadi matsayarta a kan labarin kara mata farashin fetur.
Gwamna Monday Okpebholo na jihar Edo ya amince da ware bas bas domin zirga-zirgar mutane kyauta a fadin jihar baki daya duba da halin kunci da ake ciki.
'Yan kasuwar mai sun nuna farin cikin dawowar matatar Fatakwal inda suka ce akwai yiwuwar farashin fetur ya sauka saboda gasa da kuma wadatar man a kasuwa.
Matatar man Alhaji Aliko Dangote ta rage farashin man fetur ga yan kasuwa domin saukaka musu daga N990 da ta sanar a farkon watan Nuwamba zuwa N970.
Shugaban Cocin INRI Spiritual Evangelical, Primate Elijah Ayodele ya yi hasashen cewa shekarar 2025 za ta zamo mai tsanani ga 'yan Najeriya sakamakon tsadar rayuwa.
Tsadar Mai
Samu kari