Wahalar man fetur a Najeriya
Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan bumburutu sun fara cin karensu ba babbaka inda suke sayar da litar fetur kan N1,300 zuwa N1,500 sakamakon karancin man a kasar.
Kungiyar yan kasuwar man fetur ta kasa ta koka kan yiwuwar samun tsadar man fetur daga matatar man Dangote da ke Legas. IPMAN ta ce sai NNPCL ta sa hannu.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya fitar da wata sanarwa inda ya bayyana karancin mai a halin yanzu yayin da gidajen mai suka daidaita farashin man.
Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi bai goyon bayan tsare-tsaren APC, ya ce idan Bola Tinubu ya na so a zauna lafiya komai ya tafi daidai sai ya maido tallafi.
Da alama Aliko Dangote ya yi gaskiya, zargin da ya yi kan ma'ikatan NNPCL zai iya tabbata. Najeriya ta na shigo da mai daga kasar Malta kamar yadda attajirin ya ce.
Sanata Opeyemi, ya jadadda cewa za su bankado duk masu zagon-ƙasa ga masana'antar man fetur tare da masu shigo da gurɓataccen mai a fadin ƙasar nan.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya shawarci mazauna babban birnin tarayya da su ajiye maganar zanga-zangar, inda ya ce shugaban kasa zai kawar da yunwa.
Domin yaki da masu satar danyen mai da kuma alkinta gidajen man kasar, gwamnatin tarayya ta ce ta kashe dala biliyan 1.5 (Naira tiriliyan 2.36) a cikin shekara 4.
Matasan kasar nan da sauran masu shirin fita zanga-zanga sun kara samun karfin gwiwa daga tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Faduri Oluwadare Joseph.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari