Wahalar man fetur a Najeriya
Kasar Libya ta sha gaban Najeriya a cikin jerin kasashen nahiyar Afirika mafi yawan arzikin man fetur. Najeriya ta zo a matsayi na biyu a cikin jerin.
Tsohon mataimakin shugaban PDP, Bode George ya bukaci Bola Tinubu ya fadi gaskiya ga yan Najeriya kan maganar cewa ya dawo da tallafin man fetur a boye.
Mele Kyari, shugaban NNPC, ya ce kamfanin bai karya wata doka a mu’amalarsa da abokan hulda ba, don haka a daina alakanta su da zagon kasa na tattalin arziki.
Jama'a sun shiga dimuwa bayan wuta ta tashi a gidan man Mobil da ke jihar Legas a safiyar ranar Alhamis, inda hukumar kashe gobara su ka mai dauki
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci 'yan Najeriya da su kara hakuri kan wuyar da suke sha sakamakon manufofin da ya kawo a gwamnatinsa. Ya ce sauki na tafe.
Shugaban hukumar wayat da kan jama'a NOA, Lanre Issa-Onilu ya ce dawo da tallafin mai ba zai warware matsalar talaucin da ake ciki ba sai dai ya ƙara.
Ministan kudin Najeriya Wale Edun ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kashe kudi har $600m duk wata kan tallafin man fetur kuma ba za a dawo da tallafin ba.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Aremu Obasanjo, ya bayyana cewa Najeriya ta yi babban kuskure kan yadda take ci gaba da dogaro kan danyen man fetur.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya ce masu shigo da mai za su yi kokarin dakilewa tare da yin zagon kasa ga nasarorin da matatar Dangote ta samu.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari