Wahalar man fetur a Najeriya
Shugaban kungiyar manyan ma'aikatan mai da iskar gas ta Najeriya, Festus Osifo, ya bayyana dalilan da suka sa ake ci gaba da ganin layin ababen a gidajen mai.
Kungiyar kwadago ta TUC ta bukaci gwamnatin tarayya ta gyara wuraren ajiye man fetur a jihohi domin magance wahala da tsadar mai a fadin Najeriya baki daya.
Gwamnatin tarayya ta kashe naira tiriliyan 7 domin a siya man fetur da arha. Sai dai, an bayyana cewa kudaden da gwamnatin ke biya ba tallafin man fetur ba ne.
Tsohuwar ministar ilimin Najeriya, Dakta Oby Ezekwesili ta bukaci Bola Tinubu ya cefanar da kamfanin NNPCL ga yan kasuwa idan yana son kawo cigaba a fannin.
Tsohon shugaban kungiyar NEITI, Waziri Adio ya bukaci kamfanin NNPCL ya fito ya yi bayani da kyau kan batun maido tallafin mai fetur da cire shi ga yan Najeriya.
Kamfanin NNPCL ya yi karin haske kan maganar dawo da tallafin man fetur da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi. Umar Ajiya ya ce sun rage kudin shigo da mai ne.
Kungiyar yan kasuwar man fetur (IPMAN) ta bayyanawa 'yan Najeriya cewa kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ne ke jawo karancin fetur ta hanyar hana su mai.
Kwamitin majalisar wakilai na musamman kan satar danyen man fetur ya aika da gargadi kan barayin man fetur. Ya sha alwashin ganin bayan ayyukansu.
Abdulkabir Adisa Aliu ya na cikin masu kawo fetur daga karamar kasar nan ta Malta. Bola Tinubu ya jawo shi domin taimaka masa da dabarun farfado da tattalin arziki.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari