Wahalar man fetur a Najeriya
Yayin da ake fama da tsadar man fetur da kuma yiwuwar sake karuwar farashin nan gaba, Shugaba Bola Tinubu ya baiwa ‘yan Najeriya zabin siyan CNG a farashi mai sauki.
Tsohon dan Majalisar Tarayya daga jihar Kano, Hon. Farouk Lawan ya shaki iskar yanci bayan zargin cin hanci da rashawa tun a shekarar 2012 lokacin yana Majalisa.
Hukumar kula da ingancin kayyaki ta kasa (SON) ta gargadi jama’ar kasar nan kan amfani da gas din CNG saboda an gano tarin matsalolin da ya ke dauke da shi.
Matatar Dangote ta ce za ta janye karar ne sakamakon bangarorin da ke cikin wannan kara sun fara tattaunawar sulhu biyo bayan tsoma bakin Shugaba Bola Tinubu.
Wani direban mota ya ce a yanzu ya koma sayen gas din CNG na N7,000 a rana a madadin N30,000 da yake kashewa don sayen man fetur a aikinsa na tuki.
Kamfanonin NNPCL da Chevron sun yi nasarar hakar wata rijiyar mai da aka samu alheri a Yammacin Neja Delta da ke Kudancin kasar domin inganta Najeriya.
Bankin duniya ya ba Tinubu shara kan kar ya kuskura ya dawo da tallafin man fetur da farfado da darajar Naira wanda su ne tsare tsaren shugaba Bola Tinubu.
Kungiyar dillalan fetur ta kasa (IPMAN) ta shaidawa yan kasar nan cewa tattaunawa ta yi nisa tsakaninsta da matatar Dangote kuma za a samu sauki kwanan nan.
Kungiyar yan kasuwar man fetur, IPMAN ta ce za a iya samun saukin farashin litar man fetur a Najeriya bayan ta yi sulhu da kamfanin man Najeriya na NNPCL.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari