Labaran kasashen waje
Kasashe bakwai ciki har da Kenya, UAE, da Afirka ta Kudu sun sauƙaƙa wa ’yan Najeriya samun visa, suna ƙarfafa karatu, kasuwanci, da yawon buɗe ido.
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa cutar Chikungunyana kara yaduwa a wasu kasashe duk da an samu saukin yaduwarta a wasu yankunan duniya.
Gwamnatin Ecuador ta yi Allah wadai da ruwan duwatsu da wasu matasa suka yi wa shugaban kasar, Daniel Noboa yayin zana zanga. An kama mutum biyar.
Rahotanni daga rundunar yan sandan Ingila sun nuna cewa wasu miyagu sun kai hari tare da baka wuta a masallaci a garin Peacehaven ranar Asabarda daddare.
Isra'ila ta bayyana fara tsagaita wuta a Gaza bayan Donald Trump ya karkato hankalin Hamas da Isra'ila kan batun zaman lafiya a yankin na Larabawa.
Kotu ta yanke wa shahararren mawakin hip-hop, Sean “Diddy” Combs, hukuncin zaman gidan yari na fiye da shekaru huɗu kan tuhumar da ta shafi karuwanci a Amurka.
Rasha ta kai hari mafi muni kan Kyiv da wasu yankuna na Ukraine, inda mutane suka mutu, yara da dama suka jikkata, sannan Poland ta dauki matakan tsaro.
Shugaban kasan Amurka, Donald Trump, ya sanar da shirin tsagaita wuta a zirin Gaza. Shirin ya tanadi kawo karshen yakin da ake tsakanin Hamas da Isra'ila.
Jami'an yan sandan birnin Delhi a kasar India sun kama wani matashin dan Najeriya Stephane bisa zarginsa da damfarar yan mata kudade da sunan soyayya.
Labaran kasashen waje
Samu kari