Labaran kasashen waje
Nqjeriya ya hau mataki na 20 a jerin mukaman siyasa 20 da ake ganin sun fi kowane karfi a duniya, jerin da aka fitar ya kunshe manyan kasashe irinsu Amurka.
Sojojin Turkiyya 20 sun mutu bayan jirgin C-130 Hercules ya yi hatsari a Georgia. Shugaba Erdogan ya tabbatar da cewa an fara bincike don gano dalilin hatsarin
Mutane shida sun mutu a wajen cunkoson daukar aikin sojoji a Accra, Ghana. Gwamnati ta dakatar da shirin kuma Shugaba Mahama ya ziyarci wadanda suka ji rauni.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban ƙasar Faransa, Nicolas Sarkozy ya shaki iskar 'yanci bayan ya shafe makonni uku kacal daga cikindaurin shekaru biyar.
Shehu Sani ya gargadi ƴan Najeriya da sauran ƴan Afirka da aka soke musu biza a Amurka da su koma gida kafin a kama su, yayin da gwamnatin Trump ta soke biza 80,000.
Ofishin harkokin waje na gwamnatin Birtaniya (FCDO) ya sake fitar da sabon gargadi ga ‘yan ƙasar da ke shirin zuwa Najeriya. Ya ce su kauracewa jihohi 6.
A tarihi, Amurka ta dauki matakin soji na kai faramaki a kasashe da dama da nufin yakar yan ta'adda da ke kashe fararen hula, daga ciki kawai Libya da Iraq.
Yan Majalisar Dokokin Amurka 31 sun bayyana Shugaba Trump a matsayin jarumi bisa sanya Najeriya a jerin kasashen da ake da babbar matsala kan yancin addini.
Fargaba ta karu bayan Trump ya yi barazanar kai harin soji kan Najeriya; masana sun yi kashedi kan kafa sansanin Amurka a ƙasar kamar yadda aka yi a Nijar da Kenya.
Labaran kasashen waje
Samu kari