Labaran kasashen waje
Mayakan kungiyar Hezbollah sun gwabza fada da sojojin Isra'ila a Kudancin Lebanon. Mayakan na Hezbollah sun samu nasarar hallaka sojojin Isra'ila.
Rasha, Jordan da kasashen yankin Gulf sun yi wani taro a kafar sada zumunta kan muaayr wutar da ke ci gaba da faruwa tsakanin Amurka/Isra'ila da kasar Ira
Gwamnatin Spain ta sanar da daukar matakin hana jiragen yakin Amurka amfani da sararin samaniyarta a yakin da take gwabzawa da Jamhuriyar Musulunci tq Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Pakistan na ƙoƙarin shawo kan Amurka da Iran domin a fara hawa teburin tattauna rikicin da ke neman dagula Gabas ta Tsakiya.
Ga Najeriya, yakin Iran da Amurka ya zama tamkar "takobi mai kaifi biyu" – yana kawo maƙudan kuɗi ta kofa ɗaya, yayin da yake kwashe albarkar talaka ta wata kofar.
Shugaba Kim Jong Un ya jagoranci gwajin sabon injin makami mai linzami da ke amfani da daskararren mai, yayin da Amurka da Japan suka yi Allah wadai da matakin.
Wani babban d'an jarida a Amurka, Scott McConnell, ya ba JD Vance shawarar amfani da sashe na 25 na kundin tsarin mulki domin hambarar da Donald Trump.
Miliyoyin Amurka sun gudanar da gagarumar zanga-zangar "No Kings" a dukkan jihohi 50 na ƙasar domin nuna adawa da manufofin Shugaba Donald Trump da yaƙin Iran.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Amurka ta yi nisa a sabon shirin yaƙi da ta ke yi da Iran, dakarunta za su shiga cikin Iran ta iyakokin ƙasar din a fafata
Labaran kasashen waje
Samu kari