Labaran kasashen waje
Iran ta yi ikirarin kakkabo jirgin MQ-9 a Isfahan, yayin da Amurka ke fuskantar asarar jiragen yaƙi 16 a rikicin Gabas ta Tsakiya dake ƙara zafi.
Rikicin Gabas ta Tsakiya na kara tasiri a Najeriya; farashin magunguna ya tashi da 28%, yana janyo yiwuwar karancin magunguna da tashin farashinsu
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta ce ta samu damar faɗo da wasu jiragen abokan gaba da ke ƙoƙarin kai mata hari a yaƙin Gabas ta Tsakiya da ke gudana a yanzu.
Isra'ila ta ɗage hare-haren Iran domin ba wa Amurka damar ceto matuƙan jirgin F-15E da aka harbo yau, inda aka samu nasarar ceto matuƙi guda daya.
Rahotanni daga Iran sun nuna cewa Iran ta ware kyauta mai tsoka da garabasa ga duk wanda ya kamo matukan jirgin kasar Amurka da aka kakkabo a kasar.
Tsohon ministan harkokin wajen Iran, Javad Zarif ya bukaci kasarsa ta ayyana samun nasara a yakinta da Amurka da Isra'i'a, ta kuma kafa sharuddan tsagaita wuta.
Iran ta kakkabo jirgin yaƙin Amurka a yau Juma'a bayan harin gadar Tehran, yayin da dakarun Amurka ke fafutukar ceto matuƙan jirgin da ba a san inda suke ba.
Harin jiragen Iran ya lalata masana'antar tace ruwan sha da matatar mai a Kuwait, lamarin da ke barazana ga kashi 90 na ruwan sha da tattalin arzikin ƙasar.
Rahotanni daga Lebanon sun nuna cewa jirgin yaki mata matuki na Isra'ila ya afkawa musulmai bayan idar da sallah a wani masallaci a Kudancin Lebanon.
Labaran kasashen waje
Samu kari