Fittaciyar Jarumar Kannywood
Jarumar fim Aisha Humaira ta karyata rade-radin da ke yawo cewa furodusar masana’atar wanda ya angwance a kwanan nan, Abubakar Bashir Maishadda, ya yaudare ta.
Fitacciyar ‘yar wasan fina-finan Hausa ta kannywood, Fatima Isa da akafi sani da Teema Yola, za ta shiga daga ciki. Jaruma Umma Shehu ce ta sanar da labarin.
Jaruma Maryam Booth ta bayyana cewa har yanzu bata samu wacce za ta maye mata gurbin mahaifiyarta, Hajiya Zainab Booth a matsayin babbar kawa ba don sun shaku.
Maryam Booth ta bayyana cewa duk yadda mutum ya kai ga son aure idan har Allah bai nufa ba toh babu yadda ya iya har sai lokacin da alkawarin Ubangiji ya cika.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Hassan ta dawo cikin kungiyar nan ta masana'antar mai suna 13x13 inda aka gano ta tare da tsoffin takwarorinta a wani bidiyo.
Fati Slow Motion ta bayyana cewa mutane na yawan yi mata gori kan rashin yin aure amma ta kan basu amsa da cewar Allah bai manta da ita ba don komai lokaci ne.
Fati Slow Motion ta bayyana cewa jama'a na cikin wani hali saboda talauci da ya yi katutu, ta ce ita kanta sai da Naziru sarkin waka ya cire mata kebura 99.
Saratu Abubakar Zazzau wacce aka fi sani da Dakta Girema a shirin Kwana Casaa'in ta shawarci mata masu son shiga fim da kada su shiga, ko su shiga da jagora.
Jaruma Rukayya Umar Santa wacce aka fi sani da Dawayya ta tamfatsa katon ginin gidan bene a cikin garin Kano. Ta wallafa bidiyon a shafinta na Instagram a jiya.
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari