Fittaciyar Jarumar Kannywood
Fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau ta ce ta yiwa masoyanta albishir da cewar suna gab da fara kallonta a cikin fina-finan kasar Indiya wato Bollywood.
Wasu sabbin bidiyo da hotuna na jaruma Nafisat Abdullahi tana shagalinta da tsadajjiyar mota mai darajar N30 miliyan ya dauka hankulan jama'a masu tarin yawa.
Soyayya na kara karfi yayin da zama ke kara dadi tsakanin amarya kuma jarumar masana’antar Kannywood, Ummi Rahab da angonta kuma mawaki Shua’abu Lilin Baba.
Shugabar kungiyar ta AFAKA, Rashida Maisa’a, ta ce za su dunga karbar talluka da kamfen din siyasa da ma duk wata harka na alkhairi da za ta biyo hanyarsu.
Jarumar Kannywood, Maryam Booth ta bi sahun takwarorinta wajen yin tir da sabon bidiyon da yan ta’adda suka saki na jibgan fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna.
A wani bidiyo da jaruma Umma Shehu ta wallafa a shafinta na Instagaram, an gano ta tare da diyarta mai suna Amira suna rawa tare da rera wata wakar Turanci.
Hauwa Abubakar, da aka fi sani da Hauwa Waraka a Kannywood, ta ce mutane da dama za su tsinduma jarumai a wuta idan suna da dama. Waraka, wacce ta bayyana hakan
Labarin da Legit.ng Hausa ke tattaro a halin yanzu shine jaruma Amina Lawan wacce aka fi sani da Raliya a shirin Dadin Kowa za ta amarce da angonta Habibu.
Fitacciyar tsohuwar jarumar masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Rukayya Umar Santa, wacce aka fi sani da Rukayya Dawayya, za ta amarce da Afakallahu.
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari