Gobara
Rahotanni sun tabbatar da tashin gobara a wata makarantar sakandare a jihar Niger inda ake zargin wasu mashaya tabar 'wiwi' da haddasa ta a daren ranar Alhamis.
A wannan labarin, za ku ji cewa kwamitin da gwamnatin Jigawa ta kafa kan tankar fetur da ta fadi a jihar tare da lakume rayukan daruruwan jama’a.
Wata gobara da ta tashi a daren ranar Lahadi ta lakume dukiyar miliyoyin Naira a kasuwar Laranto da ke Jos ta Arewa, jihar Filato. 'Yan kasuwa sun koka.
Wata tanka makare da iskar gas ta kife a jihar Katsina, inda ta aka ga wuta ya na tashi bayan fankar ta fashe tare da kamawa da wuta wanda ya jawo asara.
Yayin da aka shiga jimamin rasa rayuka sama da 107 a Jigawa bayan fashewar tankar mai, wata tankar makare da fetur ta fadi a jihar Ogun, an tafka asara.
Gwamnatin Kano ta cika alkawarin da ta daukar wa yan kasuwar da Iftila'in gobara ya fada masu, inda gwamna ya kai ziyarar jaje da ba su tallafin Naira miliyan 100.
Gwamnatin Kano ta mika sakon jaje ga yan kasuwar Kantin Kwari da wuta ta komawa kayan da ake zaton sun kai na biliyoyin Naira, tare da daukar alkawarin taimakawa.
An samu tashin gobara a babbar kasuwar Kantin Kwari da ke jihar Kano a daren ranar Asabar. Gobarar wacce ta tashi, ta lakume shaguna masu yawa a kasuwar.
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja sun nuna cewa tankar mai maƙare da fetur ta fashe ta kama da wuta a Maitama da ke birnin tarayya Abuja, mutane sun ji raunuka.
Gobara
Samu kari