Gobara
Kamfanin Dangote ya tabbatar da cewa wani bangare na matatar mai ya kama da wuta a jihar Lagos a yau Laraba 26 ga watan Yunin 2024 inda ya ce an shawo kan matsalar.
Shugaban cocin Christ Embassy, Fasto Chris Oyakhilome ya yi magana kan gobarar da ta tashi a hedikwatar cocin da ke Legas. Faston ya ce za su sake gina babba.
Wata gobara ta tashi a daya daga rukunin shagunan dake Ado Bayero Mall a hanyar Zoo Road a jihar Kano, wanda ake zargin ta yi barnar kayan da yawa.
Rahotanni sun bayyana cewa wata gobara ta babbake ilahirin bangaren koyon ilimin fasaha da ke a cikin kwalejin fasaha ta Kano. Hukuma ta tabbatar da lamarin.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta jero ayyyukan da ta yi a watan Mayu da kuma irin asarar rayuka da dukiyoyin da aka yi sakamakon ibtil'in gobara a wata 1.
An samu tashin wata gobara a kasuwar Katako da ke birnin Enugu, babban birnin jihar Enugu a ranar Talata. Shaguna biyar da ke cikin kasuwar sun kone.
An shiga takaici a jihar Lagos bayan zuciyar wata ‘yar kasuwa, Alhaja Iyabo ya buga, wanda ya yi sanadiyyar rasuwarta saboda rushe shagonta da N50m a ciki.
A safiyar yau ne wata mota dauke da man fetur ta fadi kuma ta kama da wuta a yankin Ibafo/Aseese dake babban titin Lagos zuwa Ibadan, amma an shawo kan matsalar.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya mika tallafin N5.3m ga wadanda iftila'in harin masallaci ya rutsa da su a garin Gadan dake Kano.
Gobara
Samu kari