Yaki da ta'addanci a Najeriya
Gwamna Dauda Lawal ya jihar Zamfara ya sake matsaya a kan yin sulhu da 'yan ta'addan da su ka addabi garuruwa dabandaban da ke jiharsa don wanzuwar zaman lafiya.
Masana a harkokin tsaron Najeriya sun ba da shawarar a rika yin taka tsan-tsan a wajen batun yin sulhu da 'yan ta'addan da ke kashe bayin Allah a kullum.
Rundunar ƴan sanda ta bayyana cewa dakarunta sun cafke mutane tara da ake zargi da hannu a kisan Ɗan Majalisar dokokin jihar Anambra, Hon. Justice Azuka.
Babban hafsan tsaron ƙasar nan, Janar Christopher Musa ya bayyana cewa dakarun sojoji sun matsawa ƴan ta'adda lamba a jihar Zamfara, sun kashe wasu.
Kungiyar Lakurawa ta sake kai hari kan mutane a daren jiya Alhamis, sun kashe mutum ɗaya kafin mutane su farga, dakarun sojoji da ƴan sanda sun kai ɗauki.
Wasu bama-bamai da aka binne a hanyar Borno zuwa Adamawa ta yi sanadin mutuwar mutum 2, bayan motarsu da ke kan hanyar kasuwa ta taka IED a hanyar zuwa kasuwa.
Rundunar yan sandan jihar Gombe ta bayyana cewa an samu babbar barazana a kan barazanar tsaro, wanda ya sa aka ɗauki matakan da za a dakile barazanar.
Majalisar dokokin jihar Neja ta cimma matsaya kan hanyoyin da ya kamata a bi wajen kawo karshen ayyukan ƴan bindiga da suka zafafa hare-hare a wasu yankuna.
Maajalisar dokokin Kano ta ba gwamna Abba Kabir Yusuf damar kafa hukumar tsaro mallakin jiha, an kuma bayyana tsarin da za a gudanar da sabuwar hukumar.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari