Yaki da ta'addanci a Najeriya
‘Yan bindiga da ake zargin Lakurawa ne sun kai hari a coci a kauyen Zagani, Kebbi, inda suka sace mata da dama. Gwamnati ta tabbatar da sace mutum 10.
Akalla manoma da masunta 90 ne suka mutu a hare-haren Boko Haram da ISWAP a Borno cikin watanni 5; Amnesty ta bukaci gwamnati ta dauki matakin gaggawa.
Gwamnan Kaduna Malam Uba Sani ya bayyana cewa ba za su iya warware matsalar tsaro nan da shekara 10 ba, amma ya ce lokaci ya yi da ƴan Arewa za su haɗa kai.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce sakacin shugabannin da suka biyo bayan Obasanjo ya haifar da matsalar tsaro a ƙasar nan.
Dakarun rundunar sojin Nanjeriya sun fafata da Boko Haram a dajin Sambisa da ke jihar Borno. Sojoji sun fatattaki Boko Haram tare da kwato tarin makamansu.
A wannan labarinnnnn, za ku ji martanin rundunar sojin Najeriya a kan wani bidiyon kisan sojoji da ake yadawa da sunan harin da ya afku a Marte, jihar Borno.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da cewa ƴan bindiga sun farmaki shingen bincike a yankin mahaifar mai girma gwamnan jihar Anambara, Farfesa Charles Soludo.
Babban hafsan tsaron kasa, Christopher Musa ya bayyana cewa Najeriya ta shirya kakkabe duk wasu ƴan ta'adda daga doron duniya, ya ce an sayo makamai.
A wannan labarin, za kun ji cewa Atiku Abubakar ya ce Obasanjo ya murkushe Boko Haram tun 2002 saboda karfin ikon sojin da jajircewa ya nuna a zamaninsa.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari