Yaki da ta'addanci a Najeriya
Kungiyar Musulman Najeriya ta fitar da sanarwa tare da bankado abin da ake nufi da batun yiwa kiristoci kisan gilla a kasar kamar yadda aka yayata kwanan nan.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Ali Modu Sherrif ya bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa ya ce Shettima ya kafa Boko Haram karya ce tsagwaronta.
Kungiyar AYDM ta bukaci gwamnonin jihohin Kusu maso Yamma da na Kogi da Kwara su tashi tsaye, su shirya tunkarar kalubale idan Amurka ta kawo farmaki.
Sheikh Ahmad Gumi ya ce ƴan bindiga ba sa kai hari babu dalili, yana mai kiran gwamnati da ta nemi sulhu da su domin samun zaman lafiya a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi martani ga barazanar takwaransa na Amurka, Donald Trump a kan zargin kisan kiristoci.
Adamu Garba ya goyi bayan ikirarin Donald Trump na cewa ana kisan kiyashi a Najeriya, ya bukaci gwamnati ta tattauna da Amurka kan yaki da ta’addanci.
Gwamnatin Kaduna ta ce ta ceto mutane 500 daga hannun ‘yan bindiga ba tare da biyan kudin fansa ko amfani da karfin makami ba. Kwamishina ya yi bayani.
Kungiyar ECOWAS tare da shugabannin addinin Musulunci sun kuduri aniyar hada kai wajen yakar ta’addanci da tsattsauran ra’ayi a yankin yammacin Afirka.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da sababbin ministocin da za su yi aiki a gwamnatinsa. Ya sha alwashin kawo karshen ta'addanci a Najeriya.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari