Yaki da ta'addanci a Najeriya
Wasu yan sa-kai sun rasu yayin da wasu mayakan ISWAP suka kai hari kan dakarun Najeriya a jihar Borno. Yan sa-kai 4 ne suka rasu yayin da aka rasa wasu sojoji.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaron jihar Katsina sun yi nasarar ram da wasu mutane guda hudu da suka tabbatar da cewa sun mika bayanan sirri ga 'yan ta'adda.
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa ya dage kan matsayarsa ta a sasanta da yan bindiga ne saboda yadda ya damu da matsalar tsaron da ta addabi Arewa.
A labarin nan, za a ji 'yan ta'adda suka dawo da annobar tattara mutane masu tarin yawa, sannan su yi awon gaba da su, sun fara dibar jama'a a Kebbi da Zamfara.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, ya bukaci jami'an tsaro ka da su sassautawa 'yan ta'adda. Ya bukaci a ragargaje su.
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tiggar ya tabbatar da cewa tattaunawa ta yi nisa da Amurka kan yadda za a hada kai wajen magance matsalolin tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa waɗansu majiyoyi sun tabbatar da cewa ƴan ISWAP sun sake kama Birgediya-Janar M Uba, har sun yi ajalinsa bayan harin da suka kai Borno.
A labarin nan, za a ji cewa wasu migayun mutane dauke da miyagun makamai sun bude wa bayin Allah wuta, tare da kwashe mutane da dama a sassan jihohin Zamfara.
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa jama’ar Plateau cewa gwamnatinsa za ta kawo karshen kashe-kashe da kawo zaman lafiya na dindindin a yankunan jihar.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari