Yaki da ta'addanci a Najeriya
Jam'iyyar adawa ta PDP ta caccaki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bayan cewa ya fasa tafiye tafiye zuwa kasashen waje. Ta bukaci Tinubu ya tare a jihar Kebbi.
Ɗan majalisar tarayya a Najeriya, Hon. Obi Aguocha ya roƙi a tausaya wa Nnamdi Kanu a kotun tarayya Abuja, bayan an same shi da laifin ta’addanci.
Ƴan bindiga sun sake kai hari Kwara, inda a wannan karon suka farmaki manoma a kauyen Bokungi, tare da sace hudu daga ciki. Wannan na zuwa bayan harin coci.
Kotun Tarayya da ke Abuja ta samu Nnamdi Kanu da laifi kan tuhumar ta’addanci da gwamnatin tarayya ta shigar, bayan ta ce an gabatar da hujjoji masu ƙarfi a kansa.
Mambobi 44 na Majalisar wakilan tarayya sun roki shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin a saki jagoran kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu domin tattaunawar sulhu.
A labarin nan, za a ji cewa babbar kotun tarayya ta Abuja ta tabbatar da cewa babu abin da zai hana ta yankewa Nnamdi Kani hukunci a wannan rana ta Alhamis.
Shugaban kungiyar ta'addanci ta IPOB, Nnamdi Kanu ya birkita zaman kotu yayin da za a yanke masa hukunci kan ta'addanci. Ya ce alkalan kotun ba su san doka ba.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin 'yan kasar nan sun fusata, suna neman shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bar shugabancin Najeriya saboda rashin tsaro.
Ministan yada labarai ya ce shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya himmatu wajen magance matsalar tsaro. Mohammed Idris ya fadi haka ne bayan hare hare.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari