Yaki da ta'addanci a Najeriya
Jagoran jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya ce abin kunya ne yadda gwamnonin Arewa suke rufe makarantu saboda barazanar rashin tsaro da sace dalibai da malamai.
Fitacen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya bayyana cewa mazauna Kaduna sun fara ganin amfanin sulhu da 'yan ta'adda da gwamnati ke yi.
Waus tsagerun 'yan bindiga sun kai hari kan mazauna Isapa, wani kauye da ke kusa da Eruku a Karamar Hukumar Ekitin jihar Kwara, sun sace mutane 11.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmad Mahmoud Abubakar Gumi ya bayyana aniyarsa na tsayawa a nemawa Shugaban IPOB da aka daure, Nnamdi Kanu afuwa.
Wani Kirista dan Najeriya, JJ Omojuwa ya yi magana a taron tsaro na duniya ya soki kalaman Donald Trump game da barazanar kai hari Najeriya da niyyar kare Kiristoci.
A labarin nan, za a ji rundunar ƴan sandan Delta ta aika da jami'ai wata makarantar mata a jihar bayan an samu rahoton harbi da ake tsammanin harin ƴan bindiga ne.
Gwamnatin Gombe ta umarci makarantun jihar su kulle zuwa ranar Juma'a. An umarce su da su yi jarrabawa cikin gaggawa domin sallamar dalibai saboda barazanar tsaro
A labarin nan, za a bi cewa wasu Katsinawa sun gaji da isar ƴan ta'adda, sun hana su kuɗin fansa, sannan sun yi garkuwa da iyalansu na yan kwanaki.
Sojojin Najeriya sun kama wani babban mai garkuwa da mutane, Abubakar Bawa, a Wukari, yayin Operation Zafin Wuta da ke dakile aikace-aikacen miyagu a Taraba.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari